Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi. Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar hukuman Demsa a jihar Adamawa.
A zaman kotun ran sha biyu ga watan juni, alkali Mai Shari'a, Abdulaziz waziri yace Alex Amos, Holy Boniface, Alheri Phanuel, Jerry Gideon da Jari Sabagi da hanu dumu dumu akan Kisan wani makiyayi Mai suna Adamu Buba.
Hujjoji kwarara cewa sun Kai hari Kan makiyayan ne guda uku yanda suka sami nasaran kashe shi Buba din suka jefar da gawar a teku sannan suka hallaka shanu babu adadi.
Allah ya kyauta.
Send us your stories at 08068400069 or wazobiaanews@gmail.com