Wednesday, 13 June 2018
KU KALLI YADDA TSOHON GWAMNA KE SHARBE KUKA A KOTU BAYAN DAURIN DA AKA ZARTAR A KANSA
SHI DAI SANATA JUSHUA DARIYE TSOHON GWAMNA NE A JIHAR PILATO A KARKASHIN JAM'IYYAR PDP. A HALIN YANZU, SHI SANATA NE MAI CI KUMA A KARKASHIN TUTAR JAM'IYYAR TA PDP DIN. JIM KADAN BAYAN GURFANAR DA SHI DA HUKUMAR EFCC TAYI, AN KAMASHI DA LAIFIN SAMA DA FADIN MAKUDAN KUDIN JIHAR A LOKACIN MULKIN SA. BAYAN KOTU TA ZARTAR DA HUKUNCIN DAURIN SHEKARU GOMA SHA HUDU AKAN SHI, BAI YI KASA A GWIWA BA SAI YA ZARCE DA KUKA HAR DA MAJINA. ALLAH YA KIYAYE MU DA CIN AMANAR KASA.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?
Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi. Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...
-
Shugaban jam'iyyar PDP ta kasa, Sanata Ahmad Makarfi ya gamu da wani hadari a hanyar Abuja zuwa Kaduna. A cewar sa, mai magana da yawun ...
-
DAN MASANIN KANO'S PROFILE Dr. Maitama Sule’s was born in 1929 in Kano state and had so many children, he was a school teacher in his e...
-
WHY MIDDLE BELT STRUGGLE HAS CONTINUE TO FAIL, PART1! Ismoh Momoh Jagaban Do you know why the so-called Middle belt has continued to fail...
No comments:
Post a Comment