Saturday, 9 June 2018

Wawanci ne danganta Ta'addanci ga musulunci: inji shugaban Kiristocin Duniya

Fafaroma Francis shugaban Kiristocin Duniya ya bayyana wa Duniya cewa masu danganta Ta'addanci ga musulunci ba komai bane saidai shashi fadi.
Bugu da kari, fafaroman wanda babban Jigo a mabiya darikar katolika yace addinai na duniya suna da mahimmin rawa da suke takawa wajen samar da zama lafya da koya al'adu kyawawa. 

Comments, share and Like. Send us your stories at +2348068400069

No comments:

Post a Comment

An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?

Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi.  Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...