Shugaban jam'iyyar PDP ta kasa, Sanata Ahmad Makarfi ya gamu da wani hadari a hanyar Abuja zuwa Kaduna. A cewar sa, mai magana da yawun jamiyyar Prince Dayo Adeyeye, Makarfi da dokacin wadanda suke tare da shi, sun fita kalau ba abinda ya same su. Hakan ya kwantar da hankalin masoya, abokan arziki, hankalinsu ya kwanta.
Friday, 28 July 2017
Shugaban PDP na kasa, Ahmad Makarfi, yayi hatsarin mota.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?
Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi. Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...
-
Shugaban jam'iyyar PDP ta kasa, Sanata Ahmad Makarfi ya gamu da wani hadari a hanyar Abuja zuwa Kaduna. A cewar sa, mai magana da yawun ...
-
DAN MASANIN KANO'S PROFILE Dr. Maitama Sule’s was born in 1929 in Kano state and had so many children, he was a school teacher in his e...
-
WHY MIDDLE BELT STRUGGLE HAS CONTINUE TO FAIL, PART1! Ismoh Momoh Jagaban Do you know why the so-called Middle belt has continued to fail...
No comments:
Post a Comment