Friday, 4 May 2018

JAM'IYA TA FI RAYUWAR DAN ADAM MUHIMMANCI A JAHAR ZAMFARA! Daga: Abdulmalik Saidu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau.

JAM'IYA TA FI RAYUWAR DAN ADAM MUHIMMANCI A JAHAR ZAMFARA!

Duk Masihar KASHE-KASHEN RAYUKKAN  AL'UMMA da ake yi a jahar Zamfara. Ban taba jin an ware ko da minti daya da sunan yiwa al'ummar da ake kisa addu'o'in Allah ya jikansu da RAHAMA ko matara Kama da haka ba. Amma abun bakin ciki da ma ban haushi an ware yau Jumu'a 4-5-2018 a matsayin ranar Hutu Dan zaben shuwagabannin Jam'iyar APC da za a yi a gobe ASSABAR!

Tir! Da wannan matakin Hakika Gwamnatin jahar Zamfara ba ku yiwa mu al'ummar jahar adalci ba!

Domin hakan na nuna jam'iya ta fi rayukkan talakawan jahar, domin har an muhimmanta ta da rayuwar Dan Adam.

Abdulmalik Saidu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau.

An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?

Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi.  Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...