KISAN KIYASHI: SAMA DA 'YAN GUDUN HIJIRA 300 KE ZAUNE A DAMBA, GWAMNATI BA SAN DA SU BA!
Yan gudun hijira Maza da mata Yara da mata tsoffi ke zaune da wani yanki na Damba a cikin garin Gusau.
'Yan gudun hijirar da da yawansu ya Kai 300 da suka fito Daga karamar Hukumar mulkin Bungudu, akalla sun shafe sama da Shekaru uku suna gudun hijira a cikin unguwar Damba.
A zantawarmu da su, lokacin da kungiyar Victims Of Violence Charity Foundation ta kawo masu tallafi, sun tabbatar muna da cewa, in ka Debe wannan kungiya da ta kawo masu dauki a shekarar da ta wuce, yau sama da shekaru uku su ke gudun hijira a wannan wuri, amma Gwamnati ko wata kungiya bata taba kawo masu dauki ba, Duk da fama da rashin Lafiya, abinci da rashin matsugunnin da su ke fama da shi.
'yan gudun hijirar sunyi Kira ga Gwamnatin jahar Zamfara da ta tarayya da sauran kungiyoyi. Da su
Saturday, 9 June 2018
KISAN KIYASHI: SAMA DA 'YAN GUDUN HIJIRA 300 KE ZAUNE A DAMBA, GWAMNATI BA SAN DA SU BA! Daga Maibiredi Tashan Bagu, gusau
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?
Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi. Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...
-
Shugaban jam'iyyar PDP ta kasa, Sanata Ahmad Makarfi ya gamu da wani hadari a hanyar Abuja zuwa Kaduna. A cewar sa, mai magana da yawun ...
-
DAN MASANIN KANO'S PROFILE Dr. Maitama Sule’s was born in 1929 in Kano state and had so many children, he was a school teacher in his e...
-
WHY MIDDLE BELT STRUGGLE HAS CONTINUE TO FAIL, PART1! Ismoh Momoh Jagaban Do you know why the so-called Middle belt has continued to fail...
No comments:
Post a Comment