Wednesday, 25 April 2018

Mutuwar Bukola Saraki

Tabbas alamu suna Dada nuna cewa yan NAJERIYA sun fara gajiya da harkokin shugaban majalisar Dattawan Kasar. A yan kwanakin Nan ne aka Sami wasu matasa suka buga hoton sanar da mutuwar shi shugaban Bukola Saraki alhali kuma Yana Raye.

Masana sunce wannan wata alamace da ke nuna tsagoron kiyayya da akeyi wa shi shugaban majalisar.  To Amma Allah wadaren kana raye ace kuma ka mutu harda buga hoton sanarwa. 

No comments:

Post a Comment

An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?

Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi.  Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...