Tuesday, 24 April 2018

Sanata Dino Malaye Yayi Yinkurin guduwa daga hanun Hukuma

Sanatan Nan dan babatu da cika baki, Sanata Dino Malaye mai Wakiltar Kogi ta yamma ya yayi ko Karin guduwa daga motar yan sandan NAJERIYA a yayin da hukumar a yayin da za'a Kai shi Lakwaja.
  A yanzu haka Yana kwance a asibiti a babban birnin tarayya, Abuja.

Allah ya kyauta. 

No comments:

Post a Comment

An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?

Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi.  Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...