Sanatan Nan dan babatu da cika baki, mai ikirarin matashi ne shima, Bayan ko Karin sa na gujewa daga hanun Hukuma, yaji rauni kuma an kaishi asibiti. Sai gashi kuma rahotanni na nuna cewa a Cukuikuye shi da ankwa a jikin gadon asibiti don Kar ya kara guduwa.
Masu sharhi kuma na cewa Hakan Bai dace ba Amma wasu na cewa Hakan ne yafi dacewa don ba don haka ba shi zai iya kara guduwa din.
Wani matashi kuma Yana cewa Dino Malaye malalacin matashi ne don rashin hakura da ya fuskanci Hukuma idan Yana da gaskiya.
No comments:
Post a Comment