WATA HUKUMA MAI ZAMAN KANTA A KASAR BURTANIYA TA KAMMALA BINCIKE TSAF TA GANO CEWA WAYAN KUDADEN DA SUKA SALWANTA A LOKACIN MULKIN MAI GIDA ANGON MAMA PATIENT, SUN KAI KIMANIN DALAR AMURKA BILIYAN TALATIN HAR DA BIYU. HUKUMMAR TA BAYYANA CEWA WADANNAN KUDADEN DA SUKA BACE DALILIN CIN HANCI DA RASHWA SUN KAI SU GYARA TABARBAREWAR AL'AMURA A KASAN NAN.
A CEWAR ITA HUKUMAR, KUDIN SUN KAI KIMANIN KASH GOA SHA SHIDA NA DUKADEN DA AKA SAMU GABA DAYA A LOKACIN MULKIN NA TSAWON SHEKARU GOMA SHA SHIDA.
HAKA TA SAKA HUKUAR MAI SUNA DFID, TA JA HANKALIN MATASAN NAJERIYA DA SU TALLAFA WA GWAMNATIN SHUGABA MUHAMMADU BUUHARI DON YAKAR CIN HANCI DA RASHAWA A KASAR NAN TA NAJERIYA.
WAZOBIA ASSEMBLY TA BAYYANA CEWA YAWAN KUDIN SUN KAI A TALLAFA WA "YAN NAJERIYA MARASA AIKIN YI DA ALSHIN NAIRA DUDU BIYAR BIYAR NA TSAWON SHEKARA KUSAN BIYU.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?
Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi. Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...
-
Shugaban jam'iyyar PDP ta kasa, Sanata Ahmad Makarfi ya gamu da wani hadari a hanyar Abuja zuwa Kaduna. A cewar sa, mai magana da yawun ...
-
DAN MASANIN KANO'S PROFILE Dr. Maitama Sule’s was born in 1929 in Kano state and had so many children, he was a school teacher in his e...
-
WHY MIDDLE BELT STRUGGLE HAS CONTINUE TO FAIL, PART1! Ismoh Momoh Jagaban Do you know why the so-called Middle belt has continued to fail...
No comments:
Post a Comment