KOTU A KASAR AMURKA TA SANKAE WATA MATA MAI SUNA ALEXANDA VERA A GIDAN KASO NA TSAWON SHEKARA GOMA SABIDA LALATA DA DALIBINTA MAI SHEKARA 13 DA TAKEYI HAR ABIN YAKAI DA TAYI CIKI. AL-AMARIN DA YA KAWO CECEKUCE TSAKANIN AL'UMMAR JIHAR HOUSTON.
DA AKA TAMBAYETA YADDA AL-AMARIN YA AUKU, SAI TACE WATA RANA NE TA RAKA SHI GIDA SAI TA YI SA'A IYAYENSA BASU NAN SAI SUKAYI AIKA AIKA. TO DAGA NAN NE FA AL'AMARIN YACI GABA SAI DA TA SAMI JUNA BIYU DA DALIBIN NATA.
AMMA WANI ABIN MAMAKIN SHINE IYAYEN YARON DA SUNYI NA'AM DA KASANTUWAR AL'AMARIN- SU NUNA FFAIN CIKIN SU A BAIIYYANE.
DUK DA CEWA ALEXANDRIA TA NEMI A MATA SASSAUCI, AMMA ALKALI MAI SHARA'A YA JAJIRCE AKAN HUKUNCIN SA.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?
Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi. Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...
-
Shugaban jam'iyyar PDP ta kasa, Sanata Ahmad Makarfi ya gamu da wani hadari a hanyar Abuja zuwa Kaduna. A cewar sa, mai magana da yawun ...
-
DAN MASANIN KANO'S PROFILE Dr. Maitama Sule’s was born in 1929 in Kano state and had so many children, he was a school teacher in his e...
-
WHY MIDDLE BELT STRUGGLE HAS CONTINUE TO FAIL, PART1! Ismoh Momoh Jagaban Do you know why the so-called Middle belt has continued to fail...
No comments:
Post a Comment