Wednesday, 13 December 2017

CACIRINDON MUTANE “YAN JAM’IYYAR PDP NA KOMAWA APC A ONDO.


TURURUWAN MUTANE DAGA JAM’IYYAR PDP NA KOKARIN KOMAWA JAM’IYYAR APC A JIHAR ONDO CIKI HARDA TSOHON GWAMNAN JIHAR, ADEBAYO ALO-AKALA,  OFFISHIN JAM’IYYAR  APC TA JIHAR TA BAYYANA
JAM’IYYAR MAI MULKI TA NUNA ARIN CIKIN TA GAME DA FARUWAR WANNAN AL’AMARI.

DAYA DAGA CIKIN MASU RIDDAN YACE YANA MURNAR KOMAWA JAM’IYYAR APC SABODA JAM’IYYAR PDP BA GIDAN ZAMA BACE. 

No comments:

Post a Comment

An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?

Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi.  Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...