Wani matashi dan kasa da shekara hamsin mai suna Moses Otimba, ya sankama wa kanwar matansa ciki Kuma ya kashe dan da aka haifa. Shi matashin Dan asalin garin Ogbogoro dake Yenagoa a jihar Bayelsa a kudancin Najeriya. Rahoto ya nuna cewa a halin yanzu, matar tasa tana da cikin sa. Shiko dan da aka kashen ko sati baiyi ba a duniya; kwanansa kwata kwata biyar a duniya aka maida shi yadda ya fito.
A yanzu halin da ake ciki, yaron yana kwance a kabarin da mahaifin nasa ya
mashi a gefen wani kogi a bayan gari.
Ita Joy, mahaifiyar jaririn da aka kashe "yar shekara sha takwas taki bayyana waye ya mata ciki ba. A yanzu haka dashi da ita Mijin yayan tata suna hanun hukuman "yan sanda.
Allah ya karemu.
No comments:
Post a Comment