Thursday, 14 September 2017

Rikici Ya Barke tsakanin Kabilar Ibo da "Yan arewa a garin Jos.

Hoton bidiyo da yake yawo a hanun mutane na "yan kablilar Ibo na neman hausawa don halakasu ya jawo cecekuce da hatsaniya tsakanin yan Kabilar Ibo da Hausawa a arewacin Najeriya. Hakan ya jawo tashin tashina a garin Jos yanzu haka.
Rahotanni sun nuna cewa a yanzu haka ana samun dan hatsaniya tsakanin "yan arewa mazauna garin Jos da kuma kabilar Ibon mazauna birnin na Jos.

A halin yanzu dai babu tabbacin rayuka da aka rasa ko yawan wadanda suka jikata.

A yanzu dai hukumar soji da "yan sanda sun fara sintiri a garin Jos don yi ma tubkar hanci.

No comments:

Post a Comment

An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?

Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi.  Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...