Tuesday, 2 January 2018

KUNGIYAR...AREWA YOUTH MOBILIZATION INITIATIVE NIGERIA

KUNGIYAR...AREWA YOUTH MOBILIZATION INITIATIVE NIGERIA. ( AYMI NIG ) zata dauki nauyin  koyama matasa 145 sana'o'in hannu daga jihohi 7 dake  northwest,
    Senetor mai wakiltan Arewa maso yamma  wato Senetor northwest Comrade Kabir Garba Gusau ya dauki nauyin daukar nauyin koyama matasa 140 yayin da National p r o I Comrade Abdulmalik Ahmad katsina ya dauki nauyin koyama mutum 5,
     Za a koyar da sana'o'in ne karkashin shirin SKILLS TO SUCCESS A NATIONAL WIDE SKILLS ACQUISITION  PROGRAMME matasa  maza da mata zasu mori koyon sana'o'in hannu kala daban daban a kyauta tare da nema masu lamini daga bankin kasa wato CBN,
     Daukar nauyin ya biyo bayan yar  takaittaciyar lecture da Dr Ahmed Adamu Senior lectura II a Umar Musa Yar'adua university katsina ya gabatar mai taken Empowerment and interprinueship a taron da kungiyar ta shirya a matakin jihar katsina garin katsina cikin jihar katsina,
      Wannan shine karo na farko da kungiyar zata koyama wasu matasa  sana'o'i a cikin watanni 3 da kafuwar kungiyar baki daya,
     Kungiyar ta AYMI NIGERIA kungiya ce  da aka kafa matakin kasa baki daya ranar lahadi 7st / October / 2017 zata koyar da san'ar cikin watanni 3 da kafuwar kungiyar...
  Zuwa yanzu kungiyar tana da wakilcin jihohi 18 a tarayyar najeriya musaman arewa  cin kasar kungiyar ta samu karbuwa ne saboda kyawawan manufofin ta da kuma jagoranci na gari da take da shi.

Sing.....
Comrade Abdul katsina National Public relations officer I

No comments:

Post a Comment

An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?

Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi.  Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...