Friday, 6 October 2017

Nasiru El-rufa'i Kayi Kuskure- Sunusi Khalil.

Shahararren malamin addinin islama nan da Ke garin Kaduna, Sheikh Sanusi Khalil, ya ce da gwamna Nasiru Ahmad El-Rufa'i da shugaban "yan sandan Najeriya sun tabka babban kuskure da sukece a kama matasan Arewa da suka bada wa'adi ga yan kabilar Ibo da subar yankin Arewa kafin daya ga watan goma na 2017. A cewar sa, duk da cewa matasan sunyi kuskure.

No comments:

Post a Comment

An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?

Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi.  Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...