Jim kadan bayan Orji Kalu ya bayyana yadda shugaban masu rajin kafa kasar Biafara, Namdi KANU, rahotanni na nuna cewa mai gida Namdi KANU yana Neman a sasanta. Masu sharhi kan al'amura sunce hakan bai hana nasaba da aikin OPERATION PYTHON DANCE karkashin jagorancin wuta wuta wuta Brutai yayi a kan tsagerun.
Amma ko wannan batun da gaske ne? Shi Namdi KANU ya kasance mai cika baking cewa najeriya wata yar akurki ne na kiwon kaji; Zai iya kona ta a duk lokacin da yaga dama. Bugu da kari, yace dole sai an zubda jini kafin kasa Ke samin "yancin kai. Ba'a sani ba ko Namdi KANU ya gudune ko kuma ya yi mai-ja-da-baya ba tsoro bane, shirin yaki ne. Idan ko haka ne babu batun neman a sasanta tsakninsa da gwamnati.
Tuni dama gwamanti ta ayyana kungiyar a matsayin kungiyar yan ta'adda. To Allah Ya kyauta.
No comments:
Post a Comment