Sunday, 17 September 2017

RIKICI YA BARKE A SAKWATO

A jiya asabar a dan sami hatsaniya tsakanin wasu matasa da ba'a San ko su wanene ba da "yan Kabilar Igbo a babban birnin Jahar Sokoto. Rahotanni sun nuna cewa "yan kabilar igbon sun kukkule shagunan su suka guje.
Wasu daga cikin Inyamuran sun koka da yadda matasan suka kai musu hari akan kayakin su kuma aka kona ma wasunsu kayaki a ahaguna. Wani ma har gidan shi aka kona, inji shi. Wani kuma yace an bubbuge masa motar sa.
A halin yanzu, hukuma sun shawo kan al'amarin kuma ba wanda ya rasa ransa q harin.
Allah yaSa mu zauna lafiya da juna. Ameen

No comments:

Post a Comment

An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?

Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi.  Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...