Wednesday, 20 September 2017

GIRGIZAR KASA A MEXICO

GIRGIZAR KASA A MEXICO
A samu gagarumin girgizan kasa a kasar Mexico yanda ake has ashen ya hallaka sama da mutane 190 a babban birnin kasan, Mexico City.  Shugaban Kasan, Enrique Penu Nieto, yace sama da yara 20 ne suka mutu sannan kuma sama da 30 sun salwanta; ba’asan yadda suke ba.
A cewar hukuma, shekaru 32 da suka wuce, anyi girgizan kasa a daidai wannan wurin yanda ya hallaka dubban mutane.
A farkon watannan, an sami wani girgizan kasan yadda ya hallaka a kalla mutane 90.
 A halin yanzu haka, hukuma tace sama da makaratu 209 ne suka sami matsala sabida hatsarin girgizan kasan. 

No comments:

Post a Comment

An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?

Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi.  Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...