Duk da cewa hukumar Jamb ta bada iyakan maki 120 da dalibi mai neman shiga Jami'a zai iya samun shiga Jami'a da shi, mafi yawan Jami'un Kasan nan sunyi watsi da wannan ci gaban. Amma ga jami'un fa suka amince da tsarin hukumar Jamb na maki 120.
1. Achievers University
2. Adeleke University
3. Caleb University
4. Fountain University
5. Caritas University
6. Novena University
7. Renaissance University
8. Ojiagu-agbani University
9. Evangel University
10. McPherson University
11. South Western University
12. Samuel Adegboyega University
13. Wellspring University
14. Western Delta University
15. Wesley University
16. Summit University
17. Edwin Clark University
18. Hezekiah University
19. Kings University
20. Arthur Javis University
21. Crown Hill University
22. Clifford University
23. Coal City University.
Kusan dai duka wadannan Jami'un bana gwamnati bane; masu zaman kansu ne
No comments:
Post a Comment