Yan majalisun jahohin Najeriya na Jam'iyyar APC sun bada wa'adin kwana ashirin da daya ta wa gwamnatin Baba Buhari akan kama Namdi KANU. Sunce gwamnatin tarayya tanada kwana 21 su capke Namdi Kanu ko kuma a fuskanci gagarumin zanga zanga a kasa baki daya.
A wani ganawa da sukayi da manema labaru a babban birnin tarayya Abuja, sun ce bazasu sake bari Kanu ya jefa kasannan a wani yaki na basasa ba. Sun kara da cewa Namdi Kanu ya karya dukkan dokokin da aka bashi na sabida haka ya kamata a kama shi ko kuma su tara matasan kasannan suyi zanga zanga gagaruma
No comments:
Post a Comment