Shahararren mawakin nan na kasar Hausa Wanda aka fi sani da ALAN WAKA ya halarci babban taron kungiyar HAUSA FULANI YOUTH DEVELOPMENT AND ORIENTATION FORUM (HAFYDOF) da akayi a garin Kaduna. Ya kasance babban bako a taron Wanda kungiyar ta bashi kambun girma (Award of Excellence). Jim kadan da karbar girman yayi waka mai fadakarwa wa kungiyar.
A hirar da yayi wa manema labarai a wajen taron a Arewa Hause da Ke Kaduna, Aminu Ladan Abubakar yace yana tare da kugiyar dari bisa dari sabida manufofin kungiyar sun dace da halin da mutane suke ciki a yanzu.
No comments:
Post a Comment