ABRAHAM Arowogun wani dan sanda ne da ke aiki da hukumar 'yan sandan Najeriya a ofishin 'yan sanda na garin Kajolaand karamar hukumar Odingbo da ke Jahar Ondon Najeriya. a cewar hukumar yan sandan, Abraham yayi sama da fadi ne da wasu kudi da suka kai kimanin Naira dubu dari da hamsin. Hakan ne yasa shugaban sa mai suna DCO Timothy ya kira shi don ya bincike shi game da barnar da yayi. shi kuwa Abraham bai ji dadin wannan bincike ba shi yasa a miketsaye, ya dauki bindigar sa ya bude wa DCO wuta ya aika shi lahira.
Ganin cewa ya halaka na sama da shi kuma ya san babu watamafita, sai ya gwammmace ya ji yakai kansa rijiya, memakon hanun na gaba da shi don hukunci don yanke wa kansa hukuncin da a ganinsa ita ce ta dace dashi.
A sahihiyar majiya daga ofishin 'yan sanda, tace jim kadan da faduwar sa rijiya ya rigamu isa gidan gaskiya. A yanzu haka, duka gawakin na nan a gidan ajiyan gawaki na mucuware.
Allah ya kyauta.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?
Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi. Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...
-
Shugaban jam'iyyar PDP ta kasa, Sanata Ahmad Makarfi ya gamu da wani hadari a hanyar Abuja zuwa Kaduna. A cewar sa, mai magana da yawun ...
-
DAN MASANIN KANO'S PROFILE Dr. Maitama Sule’s was born in 1929 in Kano state and had so many children, he was a school teacher in his e...
-
WHY MIDDLE BELT STRUGGLE HAS CONTINUE TO FAIL, PART1! Ismoh Momoh Jagaban Do you know why the so-called Middle belt has continued to fail...
No comments:
Post a Comment