Sunday, 27 August 2017

KOREA TA AREWA TA HARBA MAKAMAI MAI LINZAMI GUDA UKU


A JIYA ASABAR KOREA TA AREWA TA HARBA MAKAMAI MASU LINZAMI GUDA UKU. HAKA YA BIYO BAYAN JINJINAWA DA YABAWA DA SAKATAREN GWAMNATIN AMURKA, REX TILLERSON YAYI WA KASAR KOREA TA AREWAR KAN SAURARAWA DAGA KERA MAKAMAN KARE DANGIN DA SUKEYI.
MAKAMAN KARE DANGIN DA AKA HARBA DAGA YANKIN KNGWON NA KASAR KOREA TA AREWAN BA MAI DOGON ZANGO BANE AMMA YA KASANCE ABINDA CE CIMMA AMURKA TUWO A KWARYA.
DAMAN CAN KOREA TA DADE TANA GWAJE GWAJEN MAKAMAN KARE DANGI, WANDA HAKAN YANA IYA ZAMA BARAZANA GA ZAMAN LAFIYAR DUNIYA GABA.





No comments:

Post a Comment

An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?

Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi.  Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...