SHIN KO DA GASKE NE GWAMNATIN NAJERIYA NA DA HANU KAN SACE “YAN MATAN DAPCH?
a yan kwanakin nan, wato jim kadan da sako yan matan da “yan kungiyan Boko Haram tayi a garin Dapchi, da ke jahar Yobe, wasu da kwamnati ke wa kallon yan adawa ne, sun soki gwamnatin da hanu dumu dumu kan sace yan matan na Dapchi.
Sai kuma gashi a ran lahadin nan da ta gabata ne wani da ake cewa Sajan David bako, a shafunkan sada zumunta ta kafofi daban daban cewa wai gwamnatin Shugaba Buhari ne ta shirya sace “yan matan na Dapchi. A cewar sa, yana daya gada cikin sojojin da aka shirya munakisan das hi akan za’a basu kudi naira miliyan tamanin amma kuma sai gwamnati ta watsa musu kasa a ido.
Hakan yasa gwamnati da hukumar Soji ta najeriya ta fito tayi watsi da wannan al’amarin. A cewar hukumar soji ta najeriya, babu wani mai wannan sunan ko hoton a cikin sojin najeriya da baya da na yanzu.
Bugu da kari, a binciken na’urar kwamfuta, a gano cewa hoton wannan sojin da yake cewa shi sojin najeriya ne, an samu dan asalin dan Senegal ne.
Wednesday, 28 March 2018
SHIN KO DA GASKE NE GWAMNATIN NAJERIYA NA DA HANU KAN SACE “YAN MATAN DAPCH?
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?
Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi. Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...
-
Shugaban jam'iyyar PDP ta kasa, Sanata Ahmad Makarfi ya gamu da wani hadari a hanyar Abuja zuwa Kaduna. A cewar sa, mai magana da yawun ...
-
DAN MASANIN KANO'S PROFILE Dr. Maitama Sule’s was born in 1929 in Kano state and had so many children, he was a school teacher in his e...
-
WHY MIDDLE BELT STRUGGLE HAS CONTINUE TO FAIL, PART1! Ismoh Momoh Jagaban Do you know why the so-called Middle belt has continued to fail...
No comments:
Post a Comment