Thursday, 7 September 2017

WANI DAN SANDA YA SHAKE DAN NAJERIA HAR LAHIRA A AFRICA TA KUDU

WANI DAN SANDA YA SHAKE DAN NAJERIA HAR LAHIRA A AFRICA TA KUDU
Wani dan sanda ya shake wuyan Wani da Najeriya mazauin Africa ta kudu mai suna ofoma har lahira. Shi wannan dan Najeriyan mai shekara 35 ya kasance dan kasuwane mazaunin Africa ta kudu har ma yayi aure a can. A cewar iyalin tasa, Toewry Ofoma, sama day an sanda 9 ne suka kai wa mijin nata samame a shagon sa ranar talata a bias zargin sa da akeyi da safarar muggan kwayoyi.
Matar ta kara da cewa, mijin nata ya musanta zargin kuma ‘yan sandan sun sun gudanar da bincike a gidan yanda basu sami komai ba. “sun azabtar dashi sosai amma baice musu komai ba game da yanda kwayoyin suke ba.

Duk da cewa an sanar da hukumomin najeriya a can Africa ta kudun, amma yan “yan Najeriya mazauna can suna cikin wani hali matsananci.  

No comments:

Post a Comment

An yanke hukuncin kisa Akan mutane buyer; Ko me dalili?

Kotu ta yanke hukuncin kisa Akan was mutane biyar a dalilin kashe wani makiyayi da sukayi.  Abin ya faru ne a kauyen Kadamun da ke karamar h...