Allah yayi rasuwa wa Sanata Mahmud Kanti Bello a babban birnin tarayya Abuja. Kanti Bello ya kasance sanatan mai wakiltan mazabar Daura; yanda shugaba Buhari.
Sanata Kanti Bello dai yayi sanata sau biyu daga shekara ta 2003 zuwa 2007 sai Kuma daga 2007 zuwa shekara ta 2011 Kuma ya kasance mutum ne mai taimakon al'umma. Ya kasance mai gwagwarmayar siyasa. Kuma ya taba rike manajin darakta na Jihar Katsina.
No comments:
Post a Comment