ZA’A SAKO SAURAYE MILIYAN ASHIRIN (20)
Hukumomi daga kasar Amurka na kokarin sake wasu sauraye har guda miliyan ashirin da aka kama kwanakin baya. Wadan nan sauraye an kama su ne sabida a musu alluran kwayan cutan da ake kira Bakteriya (bacteria) a turance. Shi wannan kwayan cutan bazai cutar da bil adama ba koda su saurayen sun cije su. A cewar hukumar, wannan kwayar cutar ka iya zamu dalilin rage yawan sauro a duniya sabida duk sauron da ke dauke da kwayar cutan bazai iya haihuwa da matan saurayen ba ba’a musu alluran ba. Wato abin nufi duk sauron da ke dauke da wannan kwayar koda yayi barbara da wata sauron bazai haifar da kwai ba. Kuma hakazalika, suma matan bazasu sake haihuwa ba har abada koda wasu sun yi Barbara dasu
A shekarar da ta gabata ta 2019, wani saurayi ya kama sauraye dubu dari uku a kasar Birazil yanda a killace su a cikin taskar roba kafin a musu wadannan alluran mai hana yaduwar jinsin sauro a duniya. A cewar su, wadannan saurayen masu suna Aedes Aegypti a turance, suna dauke da Kwayr cutan da ke saka zazzabin cutan Zika. Bugu da kari, hukumar kiwon lafiya a Birazil ta fitar da wani sakamakon bincike ceawa ita su wannan saurayen masu suna Aedes Aegypti, sune mafi hadarin kwari a duniya baki daya.
No comments:
Post a Comment