*Nasarar Engr Rabiu musa kwankwaso nasarar Arewace kuma cigaban Arewa ne.*
Daga
Usman kwankwason Rijiyar lemo.
Ina kuke Al'ummar Arewa ga mai kishinku,mai kaunar ku,garkuwar talakawan Nigeria.
*DR. RABIU MUSA KWANKWASO*
Hakika yacan-canta yazama shugaban kasar Nigeria 2019 domin a yanzu bamu da kamar sa,domin shugaba adali ne mai San talakawan sa.
Hakika maigirma senator Rabiu musa kwankwaso ya shahara wajen taimaiwa matasa tare da basu jarin taimako da kai.
Maigirma senator Rabiu musa kwankwaso gwani ne wajan tafikantar da mulki dayiwa kowane fanni adalci.
Hakika maigirma senator Rabiu musa kwankwaso gwanine gurin aiyukan raya kasa.
Hakika maigirma senator Rabiu musa kwankwaso Yaciri tuta wajan Dawo da tattalin arzikin kasa domin gwanine ta wannan fanni.
Hakika maigirma senator Rabiu musa kwankwaso mai tausayin Al'umma ne Wanda bayasan yaga talakawan Nigeria sun shiga wani hali na takura.
Zabin Dr.Rabiu musa kwankwaso a matsayin shugaban kasar Nigeria shi zai kara maido da martabar Arewa da ma Nigeria a idanun duniya🌍
*MUHADA HANNU DOMIN CETON KASAR MU DA AL'UMMAR CIKIN TA 2019*
Allah ya ida nufi garkuwar talakan Nigeria senaton Arewa Engr Rabiu musa kwankwaso.
KR/KN/0007
08174521330
*@KWANKWASIYYA REPORTERS*
No comments:
Post a Comment