Boko Haram Sun Sace Masu Binciken Mai Guda Goma A Jihar Borno
Kamfanin mai na tarayyar Najeriya, NNPC ya bayyana cewa wasu mayakan Boko Haram sun yi awun gaba da masu binciken mai fetur goma jihar Borno.
Rahotanni daga NNPC na cewa an yi awan gaba da mutanen ne bayan wani kwantan
bauna da aka yi musu a kusa da kauyen Jibi a yankin jihar ta Borno.
Har yanzu dai ba amo ba labarin wadanda aka sace din daga wandanda suka sace din ko kuma daga hukuma.
Wannan irin sace sace ya sha aukuwa a yankin Naija Delta mai arzikin mai. Haka yasa wasu na ganin ta iya yiyuwa ba yan Boko Haram din bane; masu neman suna da kudi ne kaman tsagerun yankin Neja Dalta.
Allah ya kyauta.
No comments:
Post a Comment