Hukuman tsaro ta Najeriya ta kira kungiyar Masu rajin kafa kasar BIAFRA kungiyar ta'adda mai zaman kanta. Hakan ya jawo cecekuce da dama. Ga kadan daga cikin dalilan da yasa a iya kiran kungiyar ta ta'adda kamar yadda aka kira ta BOKO Haram.
1. Book haram suna Neman yankin kasan su a Arewa maso gabas haka Biafra.
2. Shekau ya ayyana yaki da Gwamnatin Najeriya kamar yadda Kanu ya ayyana.
3. KANU ya nuna cewa zai hallaka kasar najeriya kamar yadda Shekau ya bayyana.
4. Kungiyar ta IPOB na fada da hukuman tsaro ta Najeriya kamar yadda Shekau yakeyi.
5. Shekau yana da sojojin sa hama Namdi Kanu ke da nasa.
6. Kanu yana da tsine wa wani Iyamuri mai ziyartar coci mallakar yarbawa haka shekau ya hana mutanensa bin wanda basu ba a jagorancesu sallah.
7. IPOB sun mallaki muggan makamai kamar yadda Shekau suka mallaka.
wanna Magana hakatake
ReplyDeleteKuma Book Haram na Kashe Wanda baijiba baifani Ba haka yen Biafara.